Kungiyar CFRPA ta shigar da kara gaban babbar kotun tarayya mai zama a Kano tana zargin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatar da takardun karatu na bogi.
Kungiyar CFRPA ta shigar da kara gaban babbar kotun tarayya mai zama a Kano tana zargin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatar da takardun karatu na bogi.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Muhammadu Jibrilla Bindow, ya sanar da komawarsa jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic PArty PDP a yau asabar, 28 ga watan nan.
Wata babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta bada umurnin a mika takardun neman bayanai daga Atiku Abubakar, na jam'iyyar PDP kan zargin almundahar kudi
Babban shehin malamin addinin Musulunci, Dr Sani Umar Rijiyar Lemo ya tofa albarkacin bakinsa kan lamarin sauya fasalin Naira da kuma daina amfani da tsaffi.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa, ya bayyana cewa ana gobe 'dan zai rasu ya dinga rarrashin wani wanda ya rasa yara 9 da shanu 70 a tashin bam din jihar.
Kakakin hukumar yan sandan jihar Katsina ya bayyana cewa babu wanda ya yiwa shugaba Muhammadu Buhari ihu da jifan shaidan a jihar Katsina da ya kai ziyara.
Yayin da 'yan Najeriya ke ci gaba da kokawa game da halin da ake ciki na karancin Naira a Najeriya, 'yan kwasu a wata jiha sun ce lokaci ya yi da za su rufe.
Shugaba Buhari ya sanar da cewa kasancewarsa shugaban kasar Najeriya iko ne kadai da rahamar Allah. Ya ga mace-mace daban-daban a yakin basasar Najeriya a baya.
Rabiu Kwankwaso ya ce masu kuɗi su ajiye kudinsu, idan ya samu nasarar zama shugaban kasa zai bai wa kowa damar canja kuɗinsa ba tare da kwabonsa ya yi ciwo ba.
Fasto Tunde Bakare, babban limamin cocin Citadel Global Community, ya ce ya yi imanin cewa Peter Obi na LP da Rabiu Kwankwaso na NNPP ba za su kai labari ba
Labarai
Samu kari