Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
Sufeta Janar na yan sandan Najeriya, Usman Alkali Baba, ya bada umurnin cewa a kama tare da hukunta duk wani da aka samu yana sayar da sabbin takardun naira.
Lamarin karancin takarudun Naira ya fara muni inda wasu fusatattun matasa sun fara zanga-zanga a garin Ibadan jihar Oyo inda suka fasa ofishin gwamnan jihar.
Daya daga cikin masu takarar kuejrar gwamnan jihar Ebonyi a zaben 2023, FArfesa Bernard Odo, na jam'iyyar APGA ya sha d akyar bayan yan bindiga sun kai hari.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun bude wa tawagar dan takarar gwamna na jam'iyyar All Progressives Grand Alliance a jihar Ebonyi,Bernard Odo wuta
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sha alwashin shawo kan matsalar sabbin kudi a fadin kasar nan cikin kwanaki bakwai kacal. Yace ya san halin da ake ciki yanzu.
Labarin da muke samu a yanzu, an ce dan takarar gwamnan taraba da ya lashe zaben fidda gwani zai rike tutar jam'iyyar a zaben bana saboda an zaben shi ya kotu.
Gwamna Malam Nasir El-Rufai na jihar Kaduna, yace Gwamnonin APC sun roki shugaban kasa Buhari da ya bari a dinga amfani da tsofaffi da sabbin takardun naira.
Wasu yan dadi bindiga sun hallaka alkali kotu ranar Alhamis a jihar Imo ana tsaka da zama kuma suka wuce babu wanda ya san ko su wanene ballanata a kama su.
Jami'o'in gwamnati sun fara nemawa kansu mafita bayan shan kashin kungiyar malaman jami'o'i ASUU hannun ma'aikatar kwadago a shekarar 2022 bayan yajin aikin.
Labarai
Samu kari