Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai yayi martani ga mutanen da ya ce suna kusa da Shugaba Muhammadu Buhari amma suna yi wa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zagon kasa
Kwamitin yakin neman zaben Atiku/Okowa ta bayyanawa gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, cewa ta bankado tuni cewa dan takaran APC Bola AHmed Tinubu yake yi.
A labarin da muke samu, wani mutum ya bayyana ya rasa matarsa yayin da ya je neman sabbin kudi don mata jinya amma ya gaza samun yadda zai cire a bankuna kasa.
Wata matashiya wacce ke adawa da daukar cikin mahaifiyarta ta fadi abun da ke ranta dauke da hawaye a idanunta. Tana ganin iyayenta sun yi tsufa da haihuwa.
Kotun koli a Najeriya ta tabbatar da Laila Buhari a matsayin 'yar takarar sanata a jam'iyyar PDP a mazabar Kano ta tsakiya a zaben 2023 da ke tafe nan kusa.
Rundunar yan sanda ta jihar Legas tace ta fara neman wani Tajudeen Olanrewaju Bakare, ruwa a jallo saboda wani bidiyo da ya wallafa yana rike da bindigu a Legas
A labarin da muke samu, wasu tsagerun 'yan bindiga sun yi awon gaab da wata mata da aka ce kwamishina ce a jihar Cross River a jiya Laraba. An bayyana yadda.
Wani bidiyo mai narka zuciya ya yadu na wani mai gidan marayu wanda ya dawo daga tafiyar da yayi. Yaran sun dinga zuwa suna tsalle tare da dafewa jikinssa.
Bayan mako da makonni ana kai ruwa rana game da bukatar kul’i da diyar Ganduje, Hajiya Asiya Balaraba Ganduje ta shigar kotun shariah a Kano, a nyanke hukunci.
Labarai
Samu kari