Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
Hukumar ICPC ta kame wani manajan banki d ake boye sabbin Naira a cikin na'urar ATM don kawai mutane kada su samu sabbin Nairan da ake faman layi a kansu yanzu.
Babban bankin Najeriya CBN mai alhakin kudin Najeriya ya bayyana cewa ba zai sake kara wa'adin daina amfani da tsaffin tsabar kudin Naira ba daga ranar 10 gaFb
Wani dan Najeriya a jihar Delta ya yanke jiki ya fadi matacce a layin banki bayan kwashe awanni yana kokarin karban katin ATM don cire kudadensa dake banki ta.
Yan sanda a jihar Ondo sun kama wani matashi, Josiah Godwin, kan zarginsa da kashe mai gidansa, Saviour Joseph, saboda rashin jituwa da ya shiga tsakaninsu.
An samu labarin yadda jami'an hukumar EFCC suka kama wata mata bisa zargin ta dauko sabbin kudade ta yi likinsu a gidan biki yayin da ake ci gaba da jira kudin.
Shehu Sani ya yi kaca-kaca da gwamnan CBN da kuma manufarsa ta ganin daina amfani da kudade a hannun jama'a a wannan zamanin. Shehu Sani ya ce hakan bai yi ba.
Gwamna Ortom na Jihar Benue ya ce yan bindiga sun kashe a kalla mutane 6,000 a jiharsa tun shekarar 2017. Ortom ya kuma ce FG bata daukan matakin da ya dace.
Wani bidiyo ya yadu a kafar sada zumunta inda aka ga wani mutum yana dauke da POS yana yawo dashi lokacin da yake tallan rake. Mutane sun siya sun biya shi.
Hukumar RMAFC mai alhakin yanka albashin ma’aikata da jami’an gwamnati na kokarin kara albashin da ake biyan shugaban kasa, mataimakinsa, Ministoci da Gwamnoni
Labarai
Samu kari