Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Uba Sani ta sanar da dakatar da bikin cika shekaru 66 da samun ’yancin kan Najeriya na bana, 2026.
Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Uba Sani ta sanar da dakatar da bikin cika shekaru 66 da samun ’yancin kan Najeriya na bana, 2026.
Azeez Ayinde Onifade, wanda kuma babban mataimaki ne ga marigayi jarumin Nollywood, Taiwo Hassan, ya bayyana yanayin da ubangidansa ya tsinci kansa.
Haka zalika majiyar Legit.ng ta ruwaito Amal ta nemi kotun ta tilasta ma Hadiza Gabon ta biyata diyyar naira miliyan hamsin (N50,000,000) saboda bata mata suna da tace Hadizn tayi.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa an yi sulhu a tsakanin manyan fitattun jaruman nan na masana’antar shirya fina-finan Hausa, wato Ali Nuhu da Adam A. Zango a garin Kano, bayan gumurzun da suka tafka.
A cikin 'yan kwanakin nan ne aka rika yada wani bidiyo a kafafen sada zumunta da ke nuna yadda jaruman Kannywood Hadiza Gabon ta rika shararawa jaruma Amina Amal mari tare da tsangwaman ta a daki tana mata tambaya a kan wani tes d
Fitacciyar jarumar wasan fina-finan Hausa, Nafisa Abullahi, ta fitar da wasu zafafan hotuna masu kayatar wa cikin sabon launin da ta ce ita kanta yana kayatar da ita. A hotunan da ta fitar a shafinta na sada zumunta, Nafisa ta rub
Fitaccen jarumin nan na Kannywood wanda ake yiwa lakabi da Sarki mai Kannywood mai sangaya, Ali Nuhu da Uwargidarsa Maimunatu sun cika shekaru 16 da aure. Jarumin ya bayyana hakan a shafinsa na Facebook inda ya nemi a taya su da a
Jarumar wadda sauran abokan aikinta suka rika sanya wa albarka a kafafen sada zumunta ta kasance tana gudanar da ayyukan tallafawa al'umma a jihar Kano da sauran jihohin Arewa tun a baya. Shahararen dan wasa kuma mawaki na Kannywo
Tsohon gwamnan jihar Kano, kuma zababben sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau, ya yi wata fitowa ta musamman a wani fim din Hausa mai suna ‘Al’ummarmu’ inda ya yi kira ga kallon finafinan Hausa su rungumi kallon finafina
A cigaba da kawo maku labaran masana'antar shirya fina-finai ta Hausa wata Kanny wood, yau mun leko maku wani labari da ke ta yawo a masana'antar na cewa daya daga cikin fitattun fuskokin ta watau jaruma Nafisa Abdullahi na daf da
Wasu daga ciki fitattun jaruman masana’antun nishadantarwa sun yi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari muranar sake lashe zabe a karo na biyu. Fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa, Ali Nuhu, ya bayyana jin dadin sa
Labaran Kannywood
Samu kari