Shugaba Bola Tinubu ya kawo ƙarshen hutun aikinsa a Turai, ya bar Paris zuwa Najeriya, inda zai fara da Lagos domin halartar bikin tunawa da MKO Abiola.
Shugaba Bola Tinubu ya kawo ƙarshen hutun aikinsa a Turai, ya bar Paris zuwa Najeriya, inda zai fara da Lagos domin halartar bikin tunawa da MKO Abiola.
Azeez Ayinde Onifade, wanda kuma babban mataimaki ne ga marigayi jarumin Nollywood, Taiwo Hassan, ya bayyana yanayin da ubangidansa ya tsinci kansa.
Ummi Zeezee ta koka ne cewa Atiku Abubakar ya aiko wa magoya bayan sa da ke farfajiyar finafinan Hausa da kudade masu yawa inda suka ware kan su sannan suka raba kudin ba tare da sun aika mata da kaso mai tsoka ba.
Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa babu wata gaba tsakaninta da kowanne jarumi ko jaruma a masana'antarsu ta fim Yar wasan fim din Hausan ta yi karin haske kan dangantakarta da jaruma Hadiza Gabo, wadda kowa ya san cewa akwai sa
Daya daga cikin fitattun jaruman nan na masana'antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood mai fitowa a matsayin uwa wadda Ladidi Abdullahi amma wadda aka fi sani da Ladidi Tube less ta yi ikirarin cewa duk duniya babbu mace mai da
Shafin sada zumunta na Instagram na Northern_hibiscuss ya bayyana abin da ya sa suka tara wa Bashir Bala Ciroki kudi sama da naira 200,000 a ranar Talata. An fara tara wa Ciroki bayan labari halin da yake ciki ya bayyana.
Shahararren jarumin nan na wasan Hausa, da aka fi sani da ‘Sarki’ wato Ali Nuhu ya yi jinjina ga masoyan sa sannan ya gode masu bisa goyon bayansu gare shi a shekaru 20 da yayi yana gwagwarmaya a farfajiyar Kannywood.
Mun zakulo muku jerin sababbin fina-finan Hausa masu fitowa a shekarar bana ta 2019. Kannywood kan fitar da fina-finai da dama duk shekara. Ga jerin fina-finai masu fitowa bana kamar yadda Arewa Mobile ta kawo.
Shahararren jarumin nan da yaga jiya yaga yau a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu ya cika shekaru 20 da fara harkar fim. Ali Nuhu dai ya shiga masana’antar shirya fina-finai a sa’a cikin shekarar 1999.
Shahararren fim dinnan na Kannywood mai suna ‘Yaki A Soyayya’ ya shiga rukunin mayan fina-finan Najeriya 20. Fim din ‘Yaki A Soyayya’ shine na 17 cikin fina-finai 20 da aka haska a sinima a fadin kasar cikin kwanaki 7.
Fitacciyyar jaruma kuma daya daga cikin iyaye a masana'antar shirya fina-finan Hausa da aka fi sani da Kannywood watau Hajara Usman ta bayyana wanda zata goyawa baya a zaben gama gari na shekarar nan ta 2019 a matsayin shugaban ka
Labaran Kannywood
Samu kari