Labaran Kannywood

Labaran Kannywood Zafafan Labaran

Allah ya yi wa mahaifin Jaruma Hafsat Idris rasuwa
Breaking
Allah ya yi wa mahaifin Jaruma Hafsat Idris rasuwa
daga  Mudathir Ishaq

Innalillahi wa inna ilaihirraji'un, Allah ya yi wa mahaifin fitacciyar jarumar Kannywood, Hafsat Idris, rasuwa. Kamar yadda hoton da jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram, wanda yake nuna dakin asibiti, akwai yuwuwar mahaifin

Jaruma Sadiya Kabala ta bayyana babban burinta a rayuwa
Breaking
Jaruma Sadiya Kabala ta bayyana babban burinta a rayuwa
daga  Mudathir Ishaq

Jarumar fina-finan masana'antar Kannywood, Sadiya Kabala ta bayyana burinta a rayuwa. Jarumar ta ce bata da wani buri da ya wuce ta zama babbar 'yar kasuwa kuma maikudi kamar Alhaji Aliko Dangote.