Hotuna: Jerin matan Kannywood guda 10 da suka samu nasarar fitowa a wata fitacciyar mujalla

Hotuna: Jerin matan Kannywood guda 10 da suka samu nasarar fitowa a wata fitacciyar mujalla

- Mujallar Vanguard sananniyar mujalla ce a Najeriya

- Tana da shafi na nishadi da wasanni inda take yin hira da jarumai da mawaka

- Duk da mujallar ta Kudu ce, tana samun kutsawa masana’antar Kannywood don zantawa da jarumai

Mujallar Vanguard, mujalla ce babba a Najeriya wadda take kawo da al’amuran yau da kullum na ciki da wajen Najeriya, wanda baya ga wannan tana tabo har fannin nishadi da wasanni.

Wannan shafin na nishadi da wasanni kan kawo labaran fitattun jarumai, mawaka da sauransu. Koda yake, kasancewar gidan jaridar a kudu yake kuma da turanci suke kawo labaransu, hakan yasa suka fi maida hankali kan jarumai da mawakan kudancin kasar nan.

Sai dai a wannan karon, sun gangaro har cikin masana’atar Kannywood a shirinsu mai suna Saturday quikie, wanda mashiryin shirin mai suna Ayo Anikoyi ya wallafa gami da bada takaitaccen jawabi kan jaruman Kannywood mata goma da suke sharafi a masana’antar.

Koda yake, ya yi togaciya da cewa Allah yasa ya yi dai-dai, duba da cewa watakila bashi da ido a masana’antar kuma bai tuntubi wasu masu masaniya a harkar fim din hausa ba. Ga jarumai 10 mata da yace suke tashe a masana’antar.

KU KARANTA: Magani a gonar yaro: Amfanin ganyen rogo guda 6 a jikin mutum da ya kamata kowa ya sani

1. Raham Sadau

Hotuna: Jerin matan Kannywood guda 10 da suka samu nasarar fitowa a wata fitacciyar mujalla

Rahama Sadau
Source: Twitter

2. Aisha Tsamiya

Hotuna: Jerin matan Kannywood guda 10 da suka samu nasarar fitowa a wata fitacciyar mujalla

Aisha Tsamiya
Source: Facebook

3. Bilkisu Shema

4. Fati Washa

Hotuna: Jerin matan Kannywood guda 10 da suka samu nasarar fitowa a wata fitacciyar mujalla

Fati Washa
Source: Facebook

5. Rukayya Dawayya

Hotuna: Jerin matan Kannywood guda 10 da suka samu nasarar fitowa a wata fitacciyar mujalla

Rukayya Dawayya
Source: Facebook

6. Hafsat Idirs

Hotuna: Jerin matan Kannywood guda 10 da suka samu nasarar fitowa a wata fitacciyar mujalla

Hafsat Idris
Source: UGC

7. Hadiza Gabon

Hotuna: Jerin matan Kannywood guda 10 da suka samu nasarar fitowa a wata fitacciyar mujalla

Hadiza Gabon
Source: Facebook

8. Maryam Yahaya

Hotuna: Jerin matan Kannywood guda 10 da suka samu nasarar fitowa a wata fitacciyar mujalla

Maryam Yahaya
Source: Facebook

9. Nafisat Abdullahi

Hotuna: Jerin matan Kannywood guda 10 da suka samu nasarar fitowa a wata fitacciyar mujalla

Nafisat Abdullahi
Source: UGC

10. Maryam Booth

Hotuna: Jerin matan Kannywood guda 10 da suka samu nasarar fitowa a wata fitacciyar mujalla

Maryam Booth
Source: UGC

Sai dai kuma, bayan mawallafin ya wallafa wannan binciken a shafinshi na Instagram, ya fuskanci kalubale da dama saboda akwai jaruman da yakamata su shiga jerin amma bai saka su ba.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel