Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa Atiku Abubakar da sauran 'yan ADC za su shiga takara a zaben 2027. Ya bukaci a kwantar da hankali, ya ce ba Atiku, ba zaben 2027.
Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa Atiku Abubakar da sauran 'yan ADC za su shiga takara a zaben 2027. Ya bukaci a kwantar da hankali, ya ce ba Atiku, ba zaben 2027.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
A ranar Litini ne, a kasar Thailand a Arewacin garin Chiang Mai, wata Giwa ta murkushe mai ita, mai suna Somsak Riengngen, har lahira. Giwan ta shahara sosai
Akalla mutane 31 da daya ne suka mutu a sakamakon kifawa da jirgin ruwa daya taso daga kasar Libya zuwa Italiya yayi, wanda ya cika makil da bakaken fata.
Zamunna daban-daban amma har zuwa yanzu babu wata alaka ta kirki tsakanin Iran da Saudiya, a addini, ko siyasa, dama al'ada. Iran Farisawa ne, Saudiyya Larabawa
Ministan tsaron kasar Japan, Itsunori Onodera, ya tabbatar da afkuwar hatsarin, tare da bayyana cewar hukumar tsaron kasar Amurka ta shaida ma sa cewar matsalar
Magoya bayan kungiyar, wanda yawancinsu Turawa ne sun nuna sha’awar addinin Musulunci saboda Mohammed Salah, inda wasu daga cikinsu ma suke ganin tamkar da’awah
Wani labari da gidan jaridar CNN ta fasa a satin daya gabata na nuni da cewa a yanzu haka ana cinikin bakaken fata a kasar Libya, inda ake siyar dasu a bayi.
NAIJ.COM Hausa ta sami sabon labari mai cike ta tarihi a yanzunnan da ke fitowa daga kasar Zimbabwe, inda rahotanni ke nuna cewa ta Robert Mugabe ta zo karshe
Babbar kotun Koriya ta Arewa ta yankewa shugaban Amurka Donald Trump hukuncin kisa, sakamakon kiransa dan lukuti da yayi, wanda zagi ne da hukuncinsa kisa
Naira biliyan 150, bajat din jiha guda a Najeriya, aka sayi wannan hoton na Yesu Almasihu a gwanjon hotuna na birnin New York. Zanen Leonardo da Vinci ne
Labaran duniya
Samu kari