Waiwayen Tarihi: Tarihihin Lamarudu, watau Nimrod a Turance

Waiwayen Tarihi: Tarihihin Lamarudu, watau Nimrod a Turance

- A labaru na mutan da, akan ji sunan wani tahaliki wai shi Nimrod, a littafan Linjila da ma labarun kasashen Yarabawa, shin wai wanene Lamarudu?

- Labaru dai da littafai ke kawowa, na Hikayoyi da Israiliyyat, ba lallai su zama gaske ba, sai dai a barsu a Tarihihi ko Tatsuniya, musamman idan wasu litattafan na tarihin yankin basu kawo shi ba

Waiwayen Tarihi: Tarihihin Lamarudu, watau Nimrod a Turance
Waiwayen Tarihi: Tarihihin Lamarudu, watau Nimrod a Turance

Hotunan tsaunin Lamurudu dan Hamana kuma jika ga Annabi Nuhu na cigaba da jawo hankalin masu yawon bude ido zuwa kasar Turkiyya.

Waiwayen Tarihi: Tarihihin Lamarudu, watau Nimrod a Turance
Waiwayen Tarihi: Tarihihin Lamarudu, watau Nimrod a Turance

Akwai dai labarin rayuwar Lamarudu da suka banbanta da juna daga litattafan addinai daban-daban. Saidai tarihi ya nuna cewar Lamurudu shahararren mafarauci ne da ya yi zamani da Annabi Ibrahim. Lamarudu ya fito ne daga tsatsan Annabi Nuhu.

DUBA WANNAN: Ma'aikatar Walwala da farinciki, aikin Gwamna Rochas

An samo asalin kalmar Lamarudu ne daga yaren Hebrew wato Yahudanci, kuma tana nufin Mafarauci. Bayan kasancewar sa mafarauci, Lamarudu, ya kasance sarki a Shinar.

Waiwayen Tarihi: Tarihihin Lamarudu, watau Nimrod a Turance
Waiwayen Tarihi: Tarihihin Lamarudu, watau Nimrod a Turance

Ta fuskar addinin Islama, an bayyana Lamarudu a matsayin mushriki bayan ya ce shi ma ALLAH ne tare da kin yarda da sakon annabtar Annabi Ibrahim, wanda ya kusa yanka dansa saboda yayi mafarki.

Waiwayen Tarihi: Tarihihin Lamarudu, watau Nimrod a Turance
Waiwayen Tarihi: Tarihihin Lamarudu, watau Nimrod a Turance

A labarun Yarabawa akan sami wannan irin labaru na Lamarudu kan cewa shima kaka ne daga tsatsonsu, domin dama sukan ce, su daga kasar Saudiyya suka fito, duk da cewa tatsuniyarsu ta Oduduwa tafi wannan alamar gaskiya.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel