Kasar Sudan ta maka mata 24 a kotu, laifinsu, sanya wando
A shariar musulunci wadda kasar sudan ke bi dai, an haramta tsiraici, da shigar maza, da ma shiga ta kaya masu nuna surar mace, 24 sun shiga hannu yanzu
A kasar Sudan dai, kamar a Saudiyya, shariar Islama ake yi, waddaa ta takure mata da hana su walwala, da sanya musu ido, da ma hana su tasu rayuwar, da kuma mallaka rayuwarsu hannun maza.
Karkashin irin wannan tsari dai, ko tuki sun hana su yi, da barin gashi waje, da ma sanya wando ko suturar maza.
DUBA WANNAN: KAnnywood sunyi fim din Maryam Sanda
A Sudan rahoto na nuna cewa, an sami wasu mata da suka shuga hannun hukuma, inda ta maka su kotu, saboda laiffin sanya wando;
Idan ta tabbata sun sanya, to zasu ji a jikinsu, domin bulala zasu sha.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng