Labaran duniya

Labaran duniya Zafafan Labaran

An kashe mai kera wa 'yan tadda bam
An kashe mai kera wa 'yan tadda bam
daga  Aminu Ibrahim

Rahottani daga jami'an gwamnatin Amurka ya nuna cewa anyi nasarar kashe gagararren mai kera wa 'yan kungiyar ta'addanci na al-Qaeda bama-bamai a yankin Larabawa, Ibrahim al-Asiri. Kafafen yada labaran Amurka sun ruwaito cewa wani

Yaushe Shugaba Buhari zai dawo gida Najeriya?
Yaushe Shugaba Buhari zai dawo gida Najeriya?
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban kasar ya tafi birnin Landan domin hutun kwanaki goma, wanda ya fara a ranar 3 ga watan Agustan nan. A farkon wannan satin ne wasu jaridun Najeriya suka dinga yada jita - jitar cewa shugaban kasar ya dage ranar dawowar...

An yi asarar kusan Biliyan 1 a wata kasuwa a Arewacin Najeriya
An yi asarar kusan Biliyan 1 a wata kasuwa a Arewacin Najeriya
daga  Muhammad Malumfashi

An yi asarar kusan Naira Biliyan 1 a wata kasuwa a Arewacin Najeriya Sakataren ‘Yan kasuwar Agboola yace wata wayar wuta ta jawo wannan gobara inda su ka nemi Gwamnati ta kawo masu dauki na wannan rashi da su kayi.

Jerin mata 5 da suka fi shahara a duniya
Jerin mata 5 da suka fi shahara a duniya
daga  Aminu Ibrahim

Kamar yadda aka saba lokaci-lokaci, NAIJ.com ta kan yi waiwaye ta binciko muku wasu muhimmanci mutane da suka shahara a duniya saboda wasu ayyuka da suka aikata wanda ya kawo wata muhimmiyar sauyi a rayuwar al'umma. A yau mun kawo