Shugaban ƙaramar hukumar Maradun a jihar Zamfara ya ce ’yan bindiga sun ƙona mutum 12 da ransu har lahira na iyalin wani mafarauci a ƙauyen Gidan Taba.
Shugaban ƙaramar hukumar Maradun a jihar Zamfara ya ce ’yan bindiga sun ƙona mutum 12 da ransu har lahira na iyalin wani mafarauci a ƙauyen Gidan Taba.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Gwamnatin Indonesiya ta tanadi na’urar ATM mai zubo da shinkafa a kokarinta na tabbatar da talaka ya samu abinci yayinda kasar ke gwagwarmaya da annobar korona.
Tun bayan bullar annobar Coronavirus a duniya a'ke ta jin sunan wani mutumi, Tedros Adhanom Ghebreyesus a kafafen watsa labaru da dandalin sadarwar zamani.
Dala ta yi wuya a halin yanzu saboda takunkumin zirga-zirga da aka sa. Farashin Dalar ta zabga muguwar tsada a kasuwar canji inda yanzu ake saida $1 a N445.
Haka zalika gwamnatin ta soke wasu manyan ayyuka da take shirin gudanarwa tare da rage kudin wasu ayyukan duk domin cimma wannan manufa da ta sanya a gaba.
A jiya ne Mutum 2 su ka gudu bayan sun ji labarin su na da COVID-19 a Jihar Kaduna. Yanzu an yi nasara an cafko masu cutar COVID-19 inji gwamnatin Jihar Kaduna.
Tsohon Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II ya ce hukuncin kisa ne ya ke jiran duk wanda ya fito ya zagi Annabi Muhammad a wajen wani karatu da ya ke yi a gida
A karshen makon nan wani tsohon ‘Dan Majalisa ya rubutawa Buhari takarda ya shaida masa annobar da ta barke a Bauchi. Ana zargin Coronavirus da kashe mutum 300.
A game da annobar COVID-19, Gwamnati za ta binciki lamarin Kogi da Kuros-Ribas. An kuma shawo kan halin da ake ciki a Kano kuma ana binciken sha'anin alamajirai
Cire takunkumin kulle zai sa adadin masu Coronovirus a Kano da Legas ya karu da mutum 700, 000. Don haka aka ba Gwamnati shawarar hanyar da za a bi a Najeriya.
Labaran duniya
Samu kari