Gwamnatin Tarayya na neman sabon bashin dala miliyan 500 daga Bankin Duniya. Kudin da ake so a karbo aro a Mayun 2027 ya hau Naira biliyan 650 a yau.
Gwamnatin Tarayya na neman sabon bashin dala miliyan 500 daga Bankin Duniya. Kudin da ake so a karbo aro a Mayun 2027 ya hau Naira biliyan 650 a yau.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Wani matashi mai suna Ryan Shelton wanda keda shekaru 29, ya wanke kafa ya gudu ya bar gari tare da mahaifiyar budurwarsa bayan budurwar ta sa ta haifa ma sa ji
Matashi dan Najeriya Umar Faruk da wata kotun shari'a a jihar Kano ta yanke wa hukunci saboda samunsa da laifin yin kalaman batanci Allah SWT ya koma kasar waje
Shugaban kasar Najeriya ya yaba da kokarin Ngozo Okonjo-Iweala na yin nasara a zaben WTO. Ya bayyana hakan da daga sunan Najeriya a fadin duniya baki daya.
Labari da duminsa, ranar Litinin mai zuwa, 15 ga watan Fabrairu za a nada sabon Darakta-Janar na kungiyar WTO. An bayyana gudanar da taron a da misalin kar 3:00
Asusun bada lamuni na duniya ya bayyana cewa akwai bukatar daukar ayyuka miliyan 5 duk shekara na tsawon shekaru 10 kafin Najeriya ta dawo hayyacinta na aiki.
Ba a Najeriya kadai aka taba haramta kudaden intanet ba. Baya ga Najeriya, akwai kasashe bakwai da su ma suka dauki matakin haramta kudaden intanet a duniya.
Wata majiya a fadar shugaban kasa ta bayyana cewa, "masu damfarar turawan yamma suna shigo da kudin da yawansu ya kai tsakanin dala miliyan $200 da dala miliyan
Gwamnatin tarayya ta haramta ta'ammuli da kudaden yanar gizo da aka fi sani da cryptocurrency. Wannan wani mataki ne na dakile ta'ammuli da kudaden haramun.
Wata mata a wata kasar waje ta auri kanta da kanta. Matar ta shirya gagarumin biki don gabatar da baikon aurenta, bayan ta rabu da saurayinta wata hudu ga aure.
Labaran duniya
Samu kari