Majiyoyi sun tabbatar da rasuwar Malam Yahaya Billi, shugaban Izala na Besse, bayan ya rasu a hannun masu garkuwa da mutane bayan fama da rashin lafiya.
Majiyoyi sun tabbatar da rasuwar Malam Yahaya Billi, shugaban Izala na Besse, bayan ya rasu a hannun masu garkuwa da mutane bayan fama da rashin lafiya.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan yakin kasarsa da Iran. Trump ya bayyana cewa Amurka za ta samu cikakkiyar nasara kan kasar Iran.
Wannan abun tashin hankali da yawa yake, likitoci sun zaro wani maciji mai tsawon kamu 4 daga bakin wata mata a kasar Rasha. A rahoton da Daily Mail ta fitar...
Mun ji cewa an samu jami’an Sojoji sun tarwatsa sansanin ‘Yan ta’adda a kan hanyar Abuja. Dubun miyagun da ke addabar Bayin Allah a hanyar Abuja ta cika yanzu.
Wata Tinkiya da wasu iyalai suka kiwata a garin Stockport da ke Ingila ya janyo cece-kuce. An yi gwanjonsa inda aka siyar da shi a kan kudi har milyan N190,000.
Rundunar 'yan sanda a gabashin kasar Uganda ta sanar da cewa hasken walkiya ya hallaka yara goma yayin da jama'a ke fakewa bayan an saki wata babbar tsawa sakam
Karim Keita, ɗan hamɓararren Shugaban Mali Ibrahim Boubacar Keita da wasu ke jin haushin irin salon rayuwarsa ya tsere daga Mali kamar yadda wata majiya ta fadi
Coronavirus ta rabu da Kudancin Najeriya, ta tare a Filato yanzu. Kwamitin shugaban kasa ta ce Filato ta canji Legas din a matsayin Hedikwatar cutar COVID-19.
Mutumin mai suna West Mathewson, mai shekaru 68, yana tsakiyar wasa da zakunan nashi masu suna Demi da Tanner a ranar Laraba 26 ga watan Agusta, sai kawai daya.
Maimakon ranar 29 ga watan Agusta ta gwamnatin tarayya ta saka domin dawo da zirga-zirgan jiragen waje, ta mayar dashi zuwa ranar 5 ga watan Satumba, 2020.
Majalisar dinkin duniya ma ta san da zaman harshen Hausa sannan ta sanya ta a matsayin na 11 cikin yaruka 70,250 na duniya kamar yadda wani bincike ya nuna.
Labaran duniya
Samu kari