Isra’ila ta soki tauraron Barcelona, Lamine Yamal, bayan ya daga tutar Falasdinu yayin murnar lashe kofin La Liga tare da magoya baya a birnin Barcelona.
Isra’ila ta soki tauraron Barcelona, Lamine Yamal, bayan ya daga tutar Falasdinu yayin murnar lashe kofin La Liga tare da magoya baya a birnin Barcelona.
Duk da tarin kalubalen dan yan Najeriya kan fuskanta wajen samun bizar fita kasashen waje, akwai wasu jerin kasashe 44 da za su iya zuwa ba tare da biza ba.
Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa daga babban shugaban hukumar kiwon lafiya daga matakin farko ta jihar (BASPHCDA), Dr Rilwanu Mohammed, ya yin ta
Frank Mba, kakakin rundunar 'yan sandan Nigeria, ya ce mutanen da suka kama suna sayar da hotuna da faifan bidiyon lalata da mata a shafin WhatsApp mallakar wan
Matar ta shiga hannu ne ranar 27 ga watan Janairu a filin tashi da saukar jiragen sama na Murtala Muhammed (MMIA) da ke jihar Legas bayan dawowar ta daga kasar
Tubman, 'yar gwagwarmayar yaki da cinikin bayi, za ta maye gurbin tsohon shugaban kasar Amurka, Andrew Jackson, wanda tarihi ya nuna ya taba mallakar bayi a bay
An ji karar fashewar wani abu a babban birnin kasar Saudiyya wato Riyadh a ranar Talata 26 ga watan Janairun shekarar 2021 a cewar wakilin kafar watsa labarai n
Joe Biden ya bude kofa ga duk masu neman shiga Soja a Amurka. Shugaba Biden ya sake canza sabon tsarin da Donald Trump ya kawo a kan Sojoji a watan Yulin 2017.
An aurar da yaro mai rarrafe da wani mai shekaru 6 ga kare bayan sun fara yin hakora ta dasashin sama wanda ake alakanta hakan da babban abu mara kyau a al'ada.
Duk da cewa mulkin tsohon Shugaban Amurka Donald Trump cike ya ke da abubuwa masu janyo cece-kuce, akwai Amurkawa da suka yaba da irin jagorancin da ya yi wa ka
Labaran duniya
Samu kari