Fadar White House ta bayyana cewa Shugaba Donald Trump da takwaransa na China, Xi Jinping, sun amince cewa dole ne a bude mashigar ruwa ta Hormuz.
Fadar White House ta bayyana cewa Shugaba Donald Trump da takwaransa na China, Xi Jinping, sun amince cewa dole ne a bude mashigar ruwa ta Hormuz.
Gwamnatin kasar Iran ta zargi kasar Kuwait da kai mata hari kan jirgin ruwa tare da tsare mutane hudu da ke cikin jirgin. Abbas Araghchi ya ce Iran za ta yi martani.
Jamhuriyar Benin ta ce za ta ci gaba da adana Sunday Igboho a magarkama saboda ta gano wasu manyan laifuka da ya aikata a jamhuriyar ta Benin lokacin da ya shig
Gwamnatin kasar Saudiyya ta sanar da ranar da za a bude kofa kowa ya shigo ayyukan Umrah. Sai dai, kasar ta sanya wasu ka'idojoji kan wasu kasashe tara (9).
Dr. Goodluck Jonathan ya zama Shugaban wata kungiya ta zaman lafiya ta Nahiyar Afrika. Jonathan ya samu wannan kujerar Duniya, zai jagoranci Majalisar ISCP.
Masu bincike a ofishin babban mai bincike na kasar Madagascar sun ce an dakile yunkurin kisar gilla kan Shugaba Andry Rajoelina, sun kuma cafke mutane da dama c
Kotu a kasar Benin ta sanya ranar da za ta saurari karar yiwuwar dawo da Sunday Igboho zuwa Najeriya tare da mika shi ga gwamnatin shugana kasa Muhammadu Buhari
Pedro Castillo, malamin makaranta ya zama zabeben shugaban kasar Peru, kamar yadda aka sanar bayan makonni shida da kammala zaben saboda zargin magudi da abokin
Wani dan kasar Denmark da ya taba zanen batanci ga Annabi Muhammad SAW ya bakunci lahira bayan shafe shekaru yana boye-boye da masu barazanar kasheshi a duniya.
Manhajar aika saƙo na WhatsApp mallakar kamfanin Facebook ta sanar da fara wani gwaji da zai bawa masu amfani da manhajar daman amfani da ita ko wayarsu na kash
Kasar Larabara ta kirkiri wata manhajar wayar tafi da gidanka domin saukaka neman aure tsakanin mutane a kasar. An gindaya wasu ka'idoji wajen amfani da ita.
Labaran duniya
Samu kari