Sharif Lawal
8044 articles published since 17 Fab 2023
8044 articles published since 17 Fab 2023
Abdulaziz Yari ya ce Arewa ba ta da dalilin da zai hana ta goyon bayan Tinubu a 2027, yana mai cewa lokaci ya yi da za a rama masa goyon bayan Buhari.
ADC ta buƙaci INEC ta hana malaman jami’a masu nuna goyon bayan ’yan siyasa zama jami’an tattara sakamakon zaɓen 2027 domin kare sahihancin zaɓe.
Arzikin shugaban rukunin kamfanin Dangote, Aliko Dangote ya kai dala biliyan 51.3, yayin da darajar hannun jarin matatarsa ta ƙaru a kasuwar hannayen jarin Najeriya.
Hare-haren makamai masu linzami da jirage marasa matuƙa na mayakan Houthi sun jikkata fararen hula 13 a Saudiyya, tare da lalata gidaje da motoci.
’Yan ta’addan dauke da makamai da ake zargin na Boko Haram ne sun kai hari Bitirhuya a Adamawa, inda suka kashe mutane huɗu tare da ƙona gidaje da dama
Oba na Legas, Rilwan Akiolu, ya bayyana goyon bayansa ga wa’adin mulkin Tinubu na biyu, yana cewa babu gurbin shugaban ƙasa a Aso Rock na shekaru huɗu ko biyar.
Daliban manyan makarantun gaba da sakandare a jihohin Arewacin Najeriya sun amince da tazarcen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben shekarar 2027.
Bincike ya gano cewa Peter Obi bai janye daga takarar shugaban ƙasa ta 2027 ba, duk da halartar taron yaƙin neman zaɓen Gwamna Seyi Makinde a Abuja.
Wasu tsofaffin abokan siyasar tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasiru El-Rufai sun koma APC tare da bayyana goyon bayansu ga Gwamna Uba Sani gabanin zaɓen 2027.
Sharif Lawal
Samu kari