Sharif Lawal
8039 articles published since 17 Fab 2023
8039 articles published since 17 Fab 2023
Rundunar Sojojin Sama ta Najeriya ta fara wani muhimmin mataki na sayen jiragen yaƙi 12 na AH-1Z Viper daga kamfanin Bell Textron na kasar Amurka.
Gwamnatin Tarayya ta ce ba ta da shirin ƙara kuɗin wutar lantarki, yayin da take mai da hankali kan inganta samarwa da daidaita bangaren wutar lantarki
Gwamnatin jihar Plateau ta sanya dokar hana fita daga ƙarfe 6:00 na yamma zuwa 6:00 na safe a kananan hukumomin Barkin Ladi, Bokkos da Mangu bayan hare-hare.
Ministan Yaɗa Labarai Mohammed Idris ya ce Shugaba Tinubu ya tura Shettima ya wakilce shi a UNGA saboda shugaban ƙasar yana hutu na shekara-shekara.
Jagoran kungiyar darikar Qadiriyya a Afirka, Sheikh Qaribullah Kabara, ya bayyana goyon bayan ƙungiyar ga tazarcen Shugaba Tinubu a waa'adi na biyu.
CNN, MS NOW da Politico sun kai gwamnatin Donald Trump ƙara bayan an hana ’yan jaridarsu shiga Fadar White House tare da soke izinin aikin manema labarai.
Sojojin Operation FANSAN YAMMA sun kama wasu manyan kwamandojin ƙungiyar Kachalla Maha da ake zargi da hannu a sacewa da kashe Manjo Janar Abubakar Rabe.
Kamfanin HBM da ƙara zafafa gasa da kamfanonin Dangote da BUA a kasuwar siminti, yayin da farashin buhun kilo 50 ya kai N12,500 zuwa N15,000 a Najeriya.
Yan sandan Edo sun kama wani mai ikirarin malunta bisa zargin satar yara mata biyar, ciki har da wata yarinya mai shekaru 15 da ake zargin ya yi mata ciki.
Sharif Lawal
Samu kari