Sharif Lawal
8038 articles published since 17 Fab 2023
8038 articles published since 17 Fab 2023
Mutane huɗu, maza biyu da mata biyu, sun mutu bayan wani ramin hakar ma’adanai ya ruguje a yankin Baban Rafi da ke karamar hukumar Bokkos, Plateau.
Karamin Ministan Man Fetur Heineken Lokpobiri ya ce matsakaicin farashin fetur a Najeriya har yanzu ya fi na Amurka da wasu ƙasashen Afirka sauƙi.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Iuwa Yahaya, ya amince da naɗin sababbin kwamishinoni uku, masu ba shi shawara biyu da manyan mataimaka huɗu a gwamndti.
An kashe mataimakin kwamandan Operation Rainbow, CSP Dennis David Babale, bayan ’yan bindiga sun yi wa jami’an tsaro kwanton bauna a jihar Plateau.
Aliko Dangote ya ce gidauniyarsa za ta haɗa gwiwa da gwamnatocin jihohi domin taimaka wa mata masu rauni miliyan biyu su mallaki hannun jari a matatar Dangote.
Omoyele Sowore ya nemi Majalisar Tarayya ta yi amfani da Sashe na 145(2) na Kundin Tsarin Mulki domin bai wa Kashim Shettima damar riƙon Shugaban Ƙasa.
Rabiu Kwankwaso ya ce gwamnatin NDC ƙarƙashin Peter Obi za ta dawo da tallafin man fetur ta wata hanya, ta hanyar ƙara samar da fetur a cikin gida
Wani jirgin yaƙin F-16 na Amurka ya yi hatsari a sansanin Spangdahlem da ke yammacin Jamus, yayin da matuƙin jirgin ya tsira bayan ya yi amfani da kujerar ficewa.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar ADC na kasa na yankin Arewa maso Yamma, Ja’afaru Ibrahim Sani, ya yi murabus daga jam’iyyar gabanin zaɓen 2027
Sharif Lawal
Samu kari