Sani Hamza
4971 articles published since 01 Nuw 2023
4971 articles published since 01 Nuw 2023
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari makarantar sakandare ta Kiri a Kogi, inda suka kashe mutum biyu, amma gwamnati ta tabbatar cewa ba a sace ɗalibi ko guda ɗaya ba.
Gwamnatin Kogi ta karyata zargin karkatar da kudin kananan hukumomi, tana mai cewa siyasa ce kawai ke haifar da wannan kazafi da nufin bata sunan Gwamna Ododo.
Shahararren ɗan wasan Nollywood, Odira Nwobu, ya rasu a Afirka ta Kudu yana da shekara 43, lamarin da ya tayar da cece-kuce da alhini a Najeriya.
An kashe babban kwamandan sojin Hezbollah, Hassan Ali Tabtabai, a harin da Isra’ila ta kai Lebanon, lamarin da ya jawo fargaba bayan shekara guda da tsagaita wuta.
Rundunar ’yan sandan Kwara ta tabbatar da sace mutane 10 a Isapa, tare da kaddamar da aikin ceto bayan harin da ake zargin makiyaya ne suka kai garin.
Real Madrid na shirin kashe sama da €100m domin sayen dan wasan Najeriya, Victor Osimhen daga Galatasaray, matakin da zai sauya tsarin harin ƙungiyar a kakar gaba.
Shugaba Bola Tinubu ya ba da umarni a tsaurara tsaro tare da kakkabe 'yan ta'adda a dazuzzukan Kwara, Neja da Kebbi bayan yawaitar sace dalibai da masu ibada.
Wata kotu mai zamanta a Ibadan ta yanke wa wasu mutane biyar hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ta same su da laifin kashe direban tasir a rikicin 2024.
An shiga fargaba a Malumfashi bayan wani jami'in CJTF ya harbe Alhaji Ibrahim Nagode, mahaifin wani jagoran ’yan bindiga, har lahira. An ce DSS ta kama jami'an.
Sani Hamza
Samu kari