Sani Hamza
2477 articles published since 01 Nuw 2023
2477 articles published since 01 Nuw 2023
Kungiyar matasan Arewa reshen jihar Taraba ta yi tir da kudirin haraji da rufe iyakoki, tana kira ga gwamnati da ta tabbatar da daidaito tsakanin yankuna.
Hukumar NHRC ta ce ta samu rahotanni 339 kan cin zarafin dan Adam a Gombe, mafi yawanci yana shafar rashin kulawar iyaye, tare da wayar da kan jama’a.
Jarumai mata da maza sun cika wajen bikin diyar Asma'u Sani, suna wasa, dariya, da daukar hotuna a ranar daura aure, wanda ya kayatar kwarai da gaske.
Dakta Baffa Bichi ya gode wa Gwamna Abba Yusuf bisa damar da ya bashi ta yiwa Kano hidima, duk da matsalar rashin lafiya da ta sa aka sauke shi daga mukaminsa.
Asue Ighodalo ya ba shugaban APC na Edo, Jarrett Tenebe wa’adin kwanaki bakwai don janye kalaman cin mutunci, bayan zarginsa da satar biliyoyi a bidiyo.
Za a dawo haska shirin Gidan Badamasi zango na shida daga ranar 19 Disambar 2024, da misalin 6:00 na yamma, tare da barkwanci da salo mai ban sha'awa.
‘Yan bindiga biyu sun gamu da ajalinsu a garin gwajin bam a sansanin Bello Turji. Fashewar bam din tatilasta mazauna Garin Gwale guduwa daga gidajensu a Zamfara.
Hadiza Gabon ta tuna marigayi El-Muaz, wanda ya rasu a bikin mawaki Auta Waziri, tana cewa radadin rashin mutanen kirki baya gushewa daga zuciya.
Wata mata a Kaduna ta gurfana gaban kotu kan kashe diyarta da guba. Kotun ta umarci NSCDC ta tura fayil zuwa daraktan shari’a don shawara kan karar.
Sani Hamza
Samu kari