
Sani Hamza
3960 articles published since 01 Nuw 2023
3960 articles published since 01 Nuw 2023
Wani malamin addinin Kirista a Legas, Apostle Victor Oku, ya yi hasashen cewa, shugaban kasa Bola Tinubu zai sake lashe zabe a 2027, saboda nufin Ubangiji.
Wata kotun tarayya ta amince da cancantar Goodluck Jonathan ya sake tsayawa takarar shugaban kasa, inda ta cire wani shinge ga rantsar da shi a karo na uku.
Goodluck Jonathan ya ce cin amana daga ’yan siyasa ya jawo masa shan kasa a zaben 2015, yayin da ya yaba da amincin tsohon shugaban ma'aikatansa, Mike Oghiadomhe.
Tsohon Gwamnan Legas, Akinwunmi Ambode, ya bayyana goyon bayansa ga shugaba Bola Tinubu, tare da alwashin nema masa kuri'un Kudu maso Yamma a zaben 2027.
Wata kungiyar matasa a karkashin PDP ta bayyana shirin ta na sayen fom din takarar shugaban kasa ga Gwamna Seyi Makinde domin karawa da Tinubu a zaben 2027.
Kansilolin APC a majalisar Abuja sun tsige shugaban majalisa, Mathew Yare, tare da maye gurbinsa da Jankaro Ibrahim. Sai dai, Yare ya ce matakin ya saba doka.
Fitaccen malamin addini, Primate Elijah Ayodele ya gargadi Tinubu kan zaben 2027, ya ce akwai mutane uku da za su iya kayar da shi, ya cire Jonathan daga jerin.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya gargadi babbar jam'iyyar adawa ta PDP kan dawo da Peter Obi. Wike ya ce dawo da Obi zai sa jam'iyyar ta sake shan kasa a 2027.s
Kungiyar APC Youth Perliament, reshen Arewa maso Gabas karkashin Kabiru Kobi ta ce kiyayya ce kawai ke damun Babachir Lawal da ya fito yake sukar Kashim Shettima.
Sani Hamza
Samu kari