Sani Hamza
5375 articles published since 01 Nuw 2023
5375 articles published since 01 Nuw 2023
An harbi motar Imam Shuaib har sau 8 a Utah, da ke kasar Amurka. FBI na bincike yayin da CAIR ta saka $5,000 ga wanda ya taimaka aka kamo maharin.
’Yan bindiga sun kai hari ƙauyen Dutsin Dan Ajiya a Anka, Zamfara, inda suka kashe kusan mutum 50 tare da ƙona mafi yawan gidaje da rumbunan hatsi.
Ɗan majalisar Adamawa, Abubakar Abdullahi, ya bar PDP yau 24 ga Fabrairu, 2026. Ana sa ran wasu mambobi 5 za su bi sahun sa a zaman majalisar na ranar Laraba.
Ga matakai 6 da majalisar Amurka ta miƙa wa Trump kan Najeriya. Matakan sun haɗa da soke dokar ɓatanci da dakatar da tallafi don kawo karshen muzgunawa kiristoci.
EFCC ta bayyana dalilin jinkirin kai El-Rufai kotu. Ta ce tana son kammala bincike kafin gurfanar da shi yayin da yake tsare a hannun hukumar ICPC har yanzu.
Peter Obi da jiga-jigan ADC sun tsallake yunƙurin kisan gilla a Benin, Jihar Edo yau 24 ga Fabrairu, 2026. Mahara sun buɗe wuta a gidan Odigie-Oyegun.
El-Rufai ya nemi kotu ta soke ƙarar DSS tare da biyan sa naira biliyan 2 a matsayin diyya. Za a saurari buƙatar a ranar 25 ga Fabrairu don duba bukatun El-Rufai.
Matasan Kogi sun tara ₦100m don saya wa Tinubu fom ɗin takarar 2027. Gwamna Ododo ya miƙa kuɗin ga APC a Abuja a matsayin goyon baya ga shugaban kasar.
Gwamnatin Enugu ta saka harajin ₦150m ga ƴan takara don neman izinin tallan yaƙin neman zaɓe. ENSSAA ta ce dole ne a biya kuɗin kafin fara kamfen na 2026 da 2027.
Sani Hamza
Samu kari