Sani Hamza
5375 articles published since 01 Nuw 2023
5375 articles published since 01 Nuw 2023
Jami’an hukumar SS sun kashe matashi da makami a Mar-a-Lago na Trump. An harbe shi bayan ya shigo harabar yayin da Trump yana Washington a lokacin.
Rahoton takun sakar El-Rufai da gwamnatin APC. Daga binciken biliyan 432 zuwa tuhumar kutse a wayar Nuhu Ribadu. Halin da yake ciki a ICPC da zuwa kotu a makon gobe.
Aliyu Nabil da Aminu Sa'ad na APC sun lashe zaɓukan cike gurbi a Kano da aka gudanar ranar Asabar 22 ga Fabrairu, 2026. An samu ƙarancin fitowar jama'a.
Daniel Nuhu na APC ya lashe zaɓen Kwali da ƙuri'u 17,032 a zaben ranar Asabar, 22 ga Fabrairu, 2026. Ya doke PDP a zaɓen ƙananan hukumomin Abuja.
Joshua Ishaku na APC ya lashe zaɓen Bwari da ƙuri'u 18,466 a zaben da aka gudanar ranar 21 ga Fabrairu, 2026. Ya doke ADC da ZLP bayan janyewar ɗan takarar PDP.
Mohammed Kasim na PDP ya lashe zaɓen Gwagwalada da ƙuri'u 22,165, inda ya doke APC a zaɓen ƙananan hukumomin Abuja da aka gudanar ranar 21 ga Fabrairu, 2026.
'Yan bindiga sun kashe mutane 50 a Tungan Dutse, da ke jihar Zamfara. Mazauna yankin sun ce an yi watsi da gargaɗin su kafin harin ya auku a cikin watan Ramadan.
'Yan bindiga sun kashe makiyaya 3 a Barkin Ladi, Filato a hanyarsu ta komawa gida daga sauraron tafsiri. Kungiyar MACBAN ta zargi 'yan kabilar Berom.
'Yan sandan Gombe sun sassauta dokar tuka babura zuwa 11:00 na dare domin Ramadan 2026. CP Umar Chuso ya ce an tsaurara tsaro don kare masu ibada.
Sani Hamza
Samu kari