Sani Hamza
5228 articles published since 01 Nuw 2023
5228 articles published since 01 Nuw 2023
Masana'antar Kannywood ta yi rashin furodusa Nura Sharif (Sharu) a rabar 22 ga Fabrairu, 2026. Ya rasu ne yana shirin tafiya Umra bayan gama aikin SADDIQA.
Kasashen Greenland da Denmark sun yi watsi da tayin Donald Trump na tura jirgin asibitin ruwan teku domin kula da marasa lafiya a tsibirin Arctic.
Jam’iyyar APC ta lashe kujerar shugabancin Kuje a zaben kananan hukumomin Abuja, inda Danjuma Shekwolo ya samu kuri’u 17,269, ya doke PDP da jam'iyyar APGA.
Jami’an hukumar SS sun kashe matashi da makami a Mar-a-Lago na Trump. An harbe shi bayan ya shigo harabar yayin da Trump yana Washington a lokacin.
Rahoton takun sakar El-Rufai da gwamnatin APC. Daga binciken biliyan 432 zuwa tuhumar kutse a wayar Nuhu Ribadu. Halin da yake ciki a ICPC da zuwa kotu a makon gobe.
Aliyu Nabil da Aminu Sa'ad na APC sun lashe zaɓukan cike gurbi a Kano da aka gudanar ranar Asabar 22 ga Fabrairu, 2026. An samu ƙarancin fitowar jama'a.
Daniel Nuhu na APC ya lashe zaɓen Kwali da ƙuri'u 17,032 a zaben ranar Asabar, 22 ga Fabrairu, 2026. Ya doke PDP a zaɓen ƙananan hukumomin Abuja.
Joshua Ishaku na APC ya lashe zaɓen Bwari da ƙuri'u 18,466 a zaben da aka gudanar ranar 21 ga Fabrairu, 2026. Ya doke ADC da ZLP bayan janyewar ɗan takarar PDP.
Mohammed Kasim na PDP ya lashe zaɓen Gwagwalada da ƙuri'u 22,165, inda ya doke APC a zaɓen ƙananan hukumomin Abuja da aka gudanar ranar 21 ga Fabrairu, 2026.
Sani Hamza
Samu kari