Sani Hamza
4959 articles published since 01 Nuw 2023
4959 articles published since 01 Nuw 2023
An gudanar da jana’izar fitacciyar jarumar shirin Labarina, Maijidda Muhammad (Fulani) a garin Kontagora yayin da ake jimamin rasuwar jarumar Kannywood a 2025.
Mambobi 6 na majalisar dokokin Zamfara sun sauya sheka daga PDP zuwa APC, saboda rikice-rikicen cikin gida da dakatar da su da majalisa ta yi ba bisa ƙa'ida ba.
Ba dukkan ƙasashe 206 na duniya ke bikin Kirsimeti ba, duk da cewa ana shagulgulansa a ƙasashen Kirista irin su Birtaniya da Amurka, har ma da wasu ƙasashen Musulmi.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta ceto Geoffrey Akume daga hannun masu garkuwa da mutane a ranar Kirsimeti, bayan ta dakile harin miyagun a wani daji.
Hukumar NSCDC ta tabbatar da harin 'yan ta'adda a kan jami'anta a Borgu, jihar Neja, inda aka lalata motar aiki da sace bindiga daya amma ba a rasa rai ba a harin.
Gwamnan Sokoto, Ahmad Aliyu, ya fitar da sababbin matakan yaƙi da 'yan bindiga a zaman majalisar zartarwa na ƙarshen shekarar 2025 don tabbatar da tsaro a jihar.
Nentawe Yilwatda, shugaban APC na kasa, ya nada mashawarta na musamman da mataimaka ciki har da Danladi Sankara domin inganta gudanarwar jam'iyyar a kasa.
Jami'an ceto suna kokarin kashe gobara a ginin Great Nigeria Insurance House da ke Lagos Island, inda mutane bakwai suka raunata yayin da aka ceto gine-gine da dama.
Sanata Ali Ndume ya bukaci Tinubu ya dakatar da aiwatar da sabuwar dokar harajin 2026 sakamakon zargin sauye-sauyen da aka samu a takardun dokokin da aka fitar.
Sani Hamza
Samu kari