Sani Hamza
5228 articles published since 01 Nuw 2023
5228 articles published since 01 Nuw 2023
Rahoto na musamman kan yadda APC ta lashe zaɓukan Abuja, Kano da Rivers a ranar Asabar da ta gabata, ƙarƙashin dokar zaɓe ta 2026 da Tinubu ya sa hannu yanzu.
Gwamnatin Kano ta kafa kwamitin koli mai mutum 23 domin sa ido kan rabon N8bn ga waɗanda gobarar kasuwar Singer ta shafa, tare da tabbatar da adalci da gaskiya.
NiMet ta ce za a samu ƙura mai kauri a Arewa maso Gabas da wasu sassan Arewa, yayin da ake hasashen tsawa da ruwan sama a wasu jihohin Kudancin Najeriya.
An harbi motar Imam Shuaib har sau 8 a Utah, da ke kasar Amurka. FBI na bincike yayin da CAIR ta saka $5,000 ga wanda ya taimaka aka kamo maharin.
’Yan bindiga sun kai hari ƙauyen Dutsin Dan Ajiya a Anka, Zamfara, inda suka kashe kusan mutum 50 tare da ƙona mafi yawan gidaje da rumbunan hatsi.
Ɗan majalisar Adamawa, Abubakar Abdullahi, ya bar PDP yau 24 ga Fabrairu, 2026. Ana sa ran wasu mambobi 5 za su bi sahun sa a zaman majalisar na ranar Laraba.
Ga matakai 6 da majalisar Amurka ta miƙa wa Trump kan Najeriya. Matakan sun haɗa da soke dokar ɓatanci da dakatar da tallafi don kawo karshen muzgunawa kiristoci.
EFCC ta bayyana dalilin jinkirin kai El-Rufai kotu. Ta ce tana son kammala bincike kafin gurfanar da shi yayin da yake tsare a hannun hukumar ICPC har yanzu.
Peter Obi da jiga-jigan ADC sun tsallake yunƙurin kisan gilla a Benin, Jihar Edo yau 24 ga Fabrairu, 2026. Mahara sun buɗe wuta a gidan Odigie-Oyegun.
Sani Hamza
Samu kari