Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Hukumar ƙididdiga ta Saudiyya ta bayyana cewa mahajjata miliyan 1.7 ne suka gudanar da aikin Hajjin 2026, adadin da ya haura na bara. Mahajjata sun yi magana.
Shugaba Bola Tinubu ya ce wahalar tattalin arziki na raguwa yayin da ya taya Musulmi murnar Babbar Sallah tare da yin magana kan tsaro da gyaran ƙasa.
Saudiyya ta sanar da cewa za a fassara hudubar ranar Arfa ta aikin Hajjin 2026 zuwa harsuna 35 ciki har da Hausa, Yarbanci domin Musulmai su amfana.
Wasu tsofaffin Ministocin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu sun rasa tikitin takara a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya bayan sun yi murabus daga gwamnati.
Wasu ‘yan bindiga dauke da miyagun makamai sun kai hari fadar Sarkin Yashikira da ke jihar Kwara inda suka sace mata da yara tare da ƙona wasu sassan fadar.
Akalla mutum takwas ne aka rahoto sun mutu a rikicin da ya ɓarke tsakanin Fulani da Kamuku a Tegina, jihar Neja, bayan wani dan majalisa ya bada kyautar N10m.
Sanarar Abuja, Sanata Ireti Kingibe ta yi zargin cewa ‘yan dabar siyasa sun kai hari hedikwatar jam'iyyar ADC tare da cin zarafinta da wasu ‘yan takara.
NALPGAM ta yi gargadin cewa tashin farashin gas da ƙarancin kaya na iya haddasa matsalar ƙaranci tare da ƙara wa ‘yan Najeriya wahala. Farashin 1kg ya koma N2000.
Fitaccen dan gwagwarmaya, Omoyele Sowore ya bayyana aniyarsa ta sae neman takarar kujerar shugaban kasar Najeriya karo na uku a karkashin jam'iyyar AAC a 2027.
Sani Hamza
Samu kari