Sani Hamza
5562 articles published since 01 Nuw 2023
5562 articles published since 01 Nuw 2023
Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
Cikakken bayani kan mafi karancin albashi da kowace jiha a Najeriya ke biyan ma'aikata zuwa watan Afrilun 2026, inda jihar Imo ke kan gaba da albashin N104,000.
Masu zanga-zanga sun mamaye kotu a Abuja domin gargaɗin Shugaba Tinubu kan tsoma baki a shari'a da kuma yunƙurin soke rajistar jam'iyyun siyasa gabanin 2027.
Jihohin Jigawa, Kano, da Katsina sun fi fuskantar rikicin yara marasa zuwa makaranta a Najeriya, inda UNICEF ke kiran a samar da ilimin farko ga yara miliyan 18.3.
Farfesa Ali Pate ya sanar da janyewa daga takarar gwamnan Bauchi a 2027 domin ba da fifiko wajen yi wa Najeriya hidima a matakin tarayya da gina ƙasa.
NiMet ta yi hasashen ruwan sama mai ƙarfi da iska a jihohin Arewa da Kudancin Najeriya a yau 4 ga Mayu, 2026, tare da gargaɗi kan ambaliya da haɗarin walƙiya.
Peter Obi da Rabiu Kwankwaso sun koma jam'iyyar NDC a hukumance, inda suka yi kira ga mambobi da su guji shari'o'in kotu su mayar da hankali kan ci gaban Najeriya.
Tsohon ministan sadarwa a Najeriya, Farfesa Isa Pantami, ya yi watsi da tsarin sulhun APC a jihar Gombe, yana cewa bai haɗa dukkan masu takara ba.
Hukumar alhazai ta Najeriya, NAHCON ta fara jigilar maniyyatan Hajjin 2026 da maniyyata 474 daga Kogi, da manyan jami’ai suka halarci bikin ƙaddamarwar a Abuja.
Sani Hamza
Samu kari