Sani Hamza
5562 articles published since 01 Nuw 2023
5562 articles published since 01 Nuw 2023
Shugaba Trump ya dakatar da "Project Freedom" a ranar 7 ga Mayu, 2026, bayan Saudiyya ta hana Amurka amfani da sararin samaniyarta sakamakon rashin tuntuɓar juna.
Kotun Abuja ta ba da umarnin ƙwace kadarori guda 9 na Timipre Sylva zuwa hannun Gwamnatin Tarayya a ranar 7 ga Mayu, 2026, bisa zargin haramtacciyar hanya.
Shugaba Erdoğan ya sanar da ƙarin hutun Sallar Layya zuwa kwanaki 9 ga ma'aikata a Turkiyya, yayin da Musulmin Balkan ke shirin bukukuwan gargajiya a Mayu 2026.
Hukumar IACAD ta Dubai ta amince da tsarin farashin dabbobin layya na 2026 don tabbatar da adalci ga masu ba da tallafi da kuma mabuƙata a ciki da wajen kasar.
NiMET ta yi gargaɗin zafi mai tsanani (45°C) a Najeriya, tana jan kunnen jama'a kan sankarau da bugun zafi, tare da ba da shawarar shan ruwa da zama a sanyi.
Mustapha Sule Lamido ya karɓi fom ɗin takarar gwamnan Jigawa a ƙarƙashin PDP don zaɓen 2027, inda ya lashi takobin ceto jihar daga mawuyacin halin da ta shiga.
Matatar Dangote ta ƙara farashin litar fetur zuwa N1,350, wanda ke nuna ƙarin N75 a mako guda. Wannan na faruwa ne sakamakon matsin lamba na danyen mai da sufuri.
Akalla sojojin Chadi 24 ne suka mutu a wani sabon hari da Boko Haram ta kai sansanin Barka Tolorom dake yankin tafkin Chadi a daren Litinin na 2026.
INEC ta yi watsi da neman soke rajistar jam'iyyar ADC a gaban kotu, tana mai cewa matakin bai dace da doka ba, yayin da hadimin Atiku ya yi martani.
Sani Hamza
Samu kari