Sani Hamza
5226 articles published since 01 Nuw 2023
5226 articles published since 01 Nuw 2023
Farashin mai ya haura dala 117 sakamakon yaƙin Iran. Trump ya ce wannan "ƙaramin farashi ne", yayin da kasuwannin duniya ke kara fuskantar faɗuwar daraja.
Mojtaba Khamenei ya zama sabon Babban Jagoran addini na kasar Iran. Nadin sa sako ne ga Trump cewa Iran ta zabi yaki da daukar fansa maimakon mika wuya.
Iran ta kai hare-haren makamai masu linzami da jiragen yaki marasa matuki a kasashen Gulf kamar UAE da Qatar duk da alkawarin da ta yi na kauce wa kasashe makwabta
Hukumomin Saudiyya sun sanar da hutun idin ƙaramar salla na 2026 ga ma’aikatan gwamnati da masu zaman kansu domin ba su damar shirya bukukuwan karshen watan azumi
An kai harin bam ofishin jakadancin Amurka a Norway. Yan sanda na bincikar ta'addanci yayin da aka ƙarfafa tsaro ga Yahudawa sakamakon yaƙin Iran.
Rundunar IRGC ta Iran ta ce ta lalata na’urorin radar guda hudu da ke da alaka da tsarin kariyar makamai masu linzami na Amurka THAAD cikin sa’o’i 24
Hare-haren Amurka da Isra'ila sun tarwatsa rumbunan man fetur a Tehran. Netanyahu ya lashi takobin murƙushe Iran yayin da asarar rayuka ta haura 1,300.
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce yakar Iran ita ce hanyar samun nasara a Gabas ta Tsakiya, yayin da rikicin ke jawo tashin hankali da asarar rayuka.
Trump ya yi kakkausar suka ga Burtaniya kan tura jiragen ruwan yaƙi zuwa Gulf. Starmer ya kare matakinsa na hana Amurka amfani da sansanonin soji a yaki da Iran.
Sani Hamza
Samu kari