Sani Hamza
5560 articles published since 01 Nuw 2023
5560 articles published since 01 Nuw 2023
Atiku Abubakar ya caccaki gwamnatin Tinubu kan mutuwar Hon. Abba Anas Adamu a hannun masu garkuwa ranar 12 ga Mayu, 2026, yana mai kiran a gyara tsaro da gaggawa.
Primate Ayodele ya yi hasashen cewa kasashen Amurka da Birtaniya ba za su goyi bayan Tinubu a 2027 ba, yana mai jan kunnen jam'iyyun hamayya su hada kai.
Shugaba Tinubu ya naɗa Manjo Janar Adeyinka Famadewa (Rtd) a matsayin Mashawarci kan harkokin tsaron gida domin inganta haɗin kan jami'an leken asiri.
Aliko Dangote ya nuna sha'awar gina matatar mai ta dala biliyan 17 a Kenya ranar 10 ga Mayu, 2026, bayan ya kwatanta tattalin arzikin Kenya da na Tanzania.
Goodluck Jonathan ya yanke shawarar takarar shugaban kasa a 2027 a karkashin PDP, yayin da kungiyoyi ke rige-rigen kashe N100m don saya masa fom din takarar.
Amurka ta kwaso mutanenta 17 daga jirgin MV Hondius ranar 10 ga Mayu, 2026, inda aka samu mutum daya da kwayar cutar Hantavirus wadda ke da hadarin kisa sosai.
Gwamna Zulum ya ziyarci Bama ranar 11 ga Mayu, 2026, bayan guguwa ta kashe mutane 4 ta kuma rusa gidaje 1,200, inda ya ba kowane mamaci tallafin N500,000.
Wata maniyyaciya daga Adamawa, Aishatu Muhammadu, ta rasu sakamakon ciwon zuciya a ranar 9 ga Mayu, 2026, yayin da take kan hanyar zuwa Madina a Saudi Arabiya.
Shugaba Donald Trump ya bayyana cewa Amurka za ta kwace kayan nukiliyar Iran, yana mai cewa rundunar Space Force na sanya ido sosai kan wuraren nukiliyar kasar.
Sani Hamza
Samu kari