Sani Hamza
5558 articles published since 01 Nuw 2023
5558 articles published since 01 Nuw 2023
Shugaba Donald Trump ya kai ziyarar tarihi zuwa China ranar 14 ga Mayu, 2026, domin tattaunawa da Xi Jinping kan yaki da Iran, makomar Taiwan, da fasahar AI.
Jam’iyyar APC za ta fara zaben fitar da gwani na ‘yan majalisar wakilai a mazabu 360 yayin da manyan ‘yan siyasa ke neman tikitin takara a zabukan 2027 masu zuwa.
Kamfanin TCN ya sanar da cewa za a dauke wutar lantarki na awa shida a wasu yankunan Osun ranar 14 ga Mayu saboda aikin gyaran na’urar lantarki a McPherson.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa Najeriya ta shirya fara shirin kaddamar da sabon tsarin talabijin na zamani tare da tashoshi sama da 100 da ingantaccen HD.
Gwamnatin jihar Yobe ta bayyana cewa za ta kara kaimi wajen dakile hare-haren Boko Haram da karbar harajin dole daga manoma a Yunusari, Geidam da Tarmuwa.
Jami’an Kwastam biyu sun mutu yayin artabu da ake zargin sun yi da ‘yan ta’addar Lakurawa a Kebbi, yayin da shugaban hukumar ya bayyana jimami kan lamarin.
Mujallar Bloomberg ta zaƙulo attajiran Afrika 7 a jerin 500 na duniya a watan Mayun 2026, inda Aliko Dangote da Abdussamad Rabiu suka wakilci Najeriya.
Wata mata a Hotoro, Kano ta banka wa kishiyarta Firdausi Musa da yaranta wuta ranar 11 ga Mayu, 2026, kwanaki 14 kacal bayan aurenta, lamarin da ya girgiza jihar.
Tsohon Minista Adebayo Adelabu ya ayyana takarar gwamnan Oyo a 2027 karkashin APC ranar 12 ga Mayu, 2026, tare da kaddamar da shirin "Oyo Rebirth Agenda."
Sani Hamza
Samu kari