Sani Hamza
5554 articles published since 01 Nuw 2023
5554 articles published since 01 Nuw 2023
Rikici ya barke yayin zaben fitar da gwani na APC a Mushin, Legas, inda masu kada kuri'a suka tsere bayan tashin hankali tsakanin masu goyon bayan ‘yan takara.
‘Yan sandan Katsina sun kama wani mutumi a Babban Asibitin Funtua bisa zargin yunkurin satar mahaifar sabon jariri domin amfani da ita wajen tsafi.
Mohammed Hayatudeen na ADC ya yi alƙawarin ayyana ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane a matsayin ‘yan ta’adda idan ya zama shugaban Najeriya a 2027.
Primate Elijah Ayodele ya gargadi Shugaba Bola Tinubu kan dogaro da gwamnonin Arewa wajen zaɓen 2027, yana cewa wasu na iya juya masa baya a ƙarshe.
Jam’iyyar ADC ta ayyana Kassim Gana Geidam a matsayin ɗan takarar gwamna a Yobe yayin da APC ta marawa Baba Wali baya, lamarin da ya kawo cikas ga Ahmad Lawan.
Hukumar NBS ta ce hauhawar farashi a Najeriya ta ƙaru zuwa 15.69% a Afrilu 2026 yayin da Sokoto, Bauchi da Zamfara suka fi fama da tsadar rayuwa.
Farashin siminti ya kai N13,000 a Najeriya yayin da dillalai da masu gine-gine ke kokawa kan tsadar kaya da yawaitar karin farashi. Masana sun gargadi gwamnati.
Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da shirin motocin CNG da lantarki a Kano domin rage kuɗin sufuri, bunƙasa makamashi mai tsafta da samar da ayyukan yi ga matasa.
Najeriya da Jamus sun ƙulla sabuwar yarjejeniyar haɗin gwiwa kan noma, makamashi, fasaha da bunkasa tattalin arziki tare da tallafin euro miliyan 65.
Sani Hamza
Samu kari