Sani Hamza
5554 articles published since 01 Nuw 2023
5554 articles published since 01 Nuw 2023
Farfesa Isa Ali Pantami ya janye daga takarar gwamnan APC a Gombe, yana zargin karya dokar zabe da rashin gaskiya a tsarin fidda gwani na jam’iyyar.
Mutane uku sun mutu a harin 'yan bindiga da aka kai cibiyar Musulunci ta San Diego a Amurka, yayin da jami’an tsaro ke binciken lamarin a matsayin harin kiyayya.
Kashim Shettima ya bayyana yadda wasu mutane suka fadawa Bola Tinubu cewa yana shirin kashe shi domin karbar mulki bayan sun hau gwamnati a shekarar 2023.
EFCC ta kama tsohon ministan wutar lantarki, Saleh Mamman da wasu mutum biyu a Kaduna bayan hukuncin kotu kan zargin karkatar da kudade yayin da yake mulki.
Sanatan Sokoto ta Gabas, Ibrahim Lamido, ya bayyana dalilin da ya sanya ya hakura da sake neman komawa majalisa yayin da ya gaza samun tikitin takarar gwamna.
APC ta soke sakamakon farko na zaben fitar da gwani a mazabar Pankshin/Kanke/Kanam da ke Plateau tare da ayyana Yusuf Gagdi a matsayin sahihin dan da takara.
Sanata Akpabio, Barau Jibrin, gwamnoni bakwai da wasu tsofaffin gwamnoni sun shiga zaben fitar da gwani na kujerun Sanata a APC gabanin zaben 2027.
Jam’iyyar APC ta fitar da cikakken jerin sunayen mutum 47 da aka hana shiga takarar Sanata a zaben fitar da gwani na 2027, ciki har da Ben Murray-Bruce.
DSS ta gurfanar da Nasir El-Rufai a kotun tarayya da ke Abuja kan tuhume-tuhume guda biyar da suka shafi tsaron kasa, inda ya musanta zarge-zargen.
Sani Hamza
Samu kari