Sani Hamza
5554 articles published since 01 Nuw 2023
5554 articles published since 01 Nuw 2023
Tsohon ministan shari’a, Abubakar Malami, ya samu tikitin takarar gwamnan Kebbi na jam’iyyar ADC domin zaben shekarar 2027 ba tare da hamayya ba.
Rahotanni sun tabbatar da cewa yan bindiga sun kashe masu ibada uku tare da sace mutane 15 yayin zaman addu’ar dare a kauyen Ekerin da ke jihar Kwara.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya zama dan takarar shugaban kasa na APC a zaben 2027 bayan samun kuri’u kusan miliyan 11 a zaben fidda gwani da aka gudanar.
Gwamnatin Anambra ta fara yi wa mutane allurar rigakafin HIV ta watanni shida domin rage yaduwar cutar, yayin da sama da mutum 56,000 ke dauke da HIV a jihar.
Mazauna Dutse a jihar Jigawa da Funtua, jihar Katsina sun koka kan tashin farashin raguna da sauran dabbobin layya kafin Babbar Sallah, inda rago ya kai N500,000.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya lashe jihohi 19 a zaben fidda gwani na shugaban kasa na APC, yayin da rahotanni suka nuna ya samu kuri’u 100% a jihar Borno.
Gwamnatin jihar Oyo ta fara rabon kayan abinci masu rangwame ga ma’aikata kafin Babbar Sallah, inda ta kashe sama da Naira miliyan 120 kan shinkafa, mai da raguna.
An fara tattara sakamakon zaben fitar da gwanin APC na takarar shugaban kasa wanda aka kece raini tsakanin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Stanley Osifor.
Jam'iyyar APC na gudanar da zaben fitar da gwani tsakanin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da Osifo Stanley domin tsaida dan takarar shugaban kasa gabanin 2027.
Sani Hamza
Samu kari