Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Gwamnatin Katsina ta ce ba ta da hurumin tabbatar kama wadanda ake zargin shugabannin ‘yan bindiga ne bayan dawowa daga Hajji, yayin da ake ci gaba da cece-kuce.
Gwamnan Kwara AbdulRahman AbdulRazaq ya yi sauya-sauye a gwamnatinsa da suka shafi masu ba shi shawara, mataimaka da wasu manyan masu rike da mukamai.
Amurka da Iran sun amince da dakatar da hare-hare bayan rikici kan Mashigar Hormuz, yayin da ake shirin ci gaba da tattaunawar kawo karshen yakin.
Gwamnatin jihar Kebbi ta bayyana bullar wata kungiyar 'yan damfara ta yanar gizo. Ta bayyana cewa ta sha kudirin yin fito na fito da su don kare jama'a.
Rahotanni sun ce Atiku Abubakar ya kusa zaɓar Ngozi Okonjo-Iweala a matsayin mataimakiyarsa kafin jam'iyyar ADC ta amince da Rotimi Amaechi a ƙarshe.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Gombe ta fara sauraron karar da aka shigar da ke kalubalantar zaman Farfesa Isa Ali Pantami a jam'iyyar PDP.
Jam'iyyar NDC a Bayelsa ta rasa wasu manyan jiga-jiganta, ciki har da ɗan takarar majalisar dokoki da mataimakin shugaban ƙaramar hukuma, zuwa APC.
Hukumar INEC ta ɗaga ranar bai wa jam'iyyun siyasa lambar shiga manhajar gabatar da sunayen 'yan takara daga Juma'a zuwa Litinin, 29 ga Yunin shekarar 2026.
Kungiyar masu noman tumatir da sarrafa shi ta Najeriya (TOPAN) ta bai wa ‘yan Najeriya tabbacin cewa za a samu faduwar farashin tumatir daga ƙarshen watan Yuli.
Sani Hamza
Samu kari