Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Shugaba Bola Tinubu ya yi jimamin rasuwar Alhaji Ganiyu Kolapo Oseni, yana mai cewa shi ne mutumin da ya fara shigar da shi siyasa kuma ya taimaka masa.
Kungiyar Kwankwasiyya ta shiga cikin batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce a kai. Ta bukaci gwamnati ta fito ta gayawa 'yan Najeriya gaskiyar lamari.
Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin
Babbar kotun jihar Kwara ta sanya ranar 22 ga Yulin 2026 domin gurfanar da Bukola Saraki kan zargin bata wa Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq suna da wallafa ƙarya.
'Yan bindiga sun kashe mai garin Kulodo, babban ɗansa da mutum biyar a Bodinga ta jihar Sakkwato, yayin da matasa suka tare hanyar Sakkwato-Jega.
Shirin The Power Force zai bai wa matasa 5,000 horo kan yadda ake girka mitocin lantarki masu amfani da fasahar zamani. Ga abubuwan da ya kamata ku sani.
Mai magana da yawun kungiyar yakin zaben Atiku Abubakar, Kenneth Okonkwo, ya musanta cewa ya yi adawa da Rotimi Amaechi, tare da sake jifar Peter Obi da cin amarsa.
Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Benue, Farfesa David Salifu, ya rasu bayan harbin bindiga da ya samu a wani hari da ake zargin 'yan bindiga ne suka kai.
Kenneth Okonkwo ya zargi Peter Obi da cin amanarsa, yana mai cewa Atiku Abubakar ya gane ƙimarsa duk da suka da ya taɓa yi masa, bayan ya ba shi mukami.
Sani Hamza
Samu kari