Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Qatar ta ayyana zaman makoki na kwanaki hudu bayan rasuwar tsohon Sarkin ƙasar, Sheikh Hamad bin Khalifa Al Thani, wanda ya rasu yana da shekara 74.
Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa, Barau Jibrin, ya ce rundunar 'yan sandan jihohi za ta ƙarfafa tsaro tare da kawo zaman lafiya mai ɗorewa musamman a Arewa.
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ta roki Burna Boy, Davido da sauran manyan mawaka da su ba da ta su gudunmawar wajen taimakawa talakawa.
Kungiyar Coalition of Northern Groups (CNG) ta soki gwamnatin jihar Katsina kan tsare Dr. Bashir Kurfi. Ta bayyana cewa 'yan bindiga ya kamata a rika yaka.
Ƙasashen Afirka 10 sun kammala fafatawarsu a gasar Kofin Duniya ta FIFA 2026. Legit Hausa ta yi nazarin yadda kowacce ƙasa ta taka rawar gani, nasarori da kalubale.
Brazil da Jamus ne ke kan gaba a jerin ƙasashen da suka fi cin ƙwallaye a tarihin Kofin Duniya, yayin da Argentina da Faransa ke kara matsowa gaba a gasar 2026.
Mutum ɗaya ya mutu, bakwai sun jikkata bayan wani ɓangare na sabon ginin Majalisar Dokokin Gombe ya rufta. Gwamna Inuwa Yahaya ya ba da umarnin kan hakan.
Shugaba Bola Tinubu ya ƙi rattaba hannu kan kudurori biyu da Majalisar Tarayya ta zartar, yana mai cewa suna ɗauke da kura-kurai da suka saɓa wa kundin tsarin mulki.
Matasan APC a Arewa maso Gabas sun ce za su yi wa Bola Tinubu ruwan ƙuri'u a zaɓen 2027 bayan ya sake zaɓar Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa.
Sani Hamza
Samu kari