Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Gwamnatin jihar Kebbi za ta gudanar da ɗaurin aure na bai ɗaya ga ma’aurata 300, tare da biyan sadaki, kayan ɗaki da kayan abinci domin tallafa musu.
An gano gawar wani mutum da aka fille wa kai a gonar da ke cikin harabar Jami’ar Jos, inda ake zargin an kai masa hari na musamman. Jami'ar ta warware rudani.
Gwamna Ahmadu Fintiri ya ƙaddamar da sabuwar kasuwar Modibo Adama a Yola, wadda aka sake ginawa da Naira biliyan 2.98 domin bunƙasa kasuwanci da ƙara kuɗaɗen shiga.
Rahoto kai tsaye na yadda ake gudanar da wasan dab da na karshe a gasar cin Kofin Duniya tsakanin manyan kasashe duniya biyu, Sifaniya da Faransa.
Kotun Daukaka Kara ta ajiye hukunci kan karar da ADC da wasu jam'iyyu hudu suka daukaka domin kalubalantar hukuncin da ya umarci INEC ta soke rajistarsu.
Yakubu Dogara ya musanta rahotannin cewa zai fice daga APC saboda tikitin Musulmi da Musulmi, yana mai tabbatar da goyon bayansa ga Bola Tinubu a zaɓen 2027.
Rahotanni sun nuna cewa mutane sama da 10,000 sun mutu fiye da yadda aka saba a Turai sakamakon tsananin zafin rana da ya afku a ƙarshen watan Yuni.
Lamine Yamal ya ce Spain da Faransa su ne ƙasashe mafi ƙarfi a gasar cin Kofin Duniya, yana mai nuna ƙwarin gwiwar doke Faransa a wasan dab da na ƙarshe.
Gwamnatin Zamfara ta fara ɗaukar sababbin malamai 3,050 domin koyarwa a makarantun firamare da ƙananan sakandare, tare da bayyana sharuddan neman aikin.
Sani Hamza
Samu kari