Muhammad Malumfashi
21555 articles published since 15 Yun 2016
21555 articles published since 15 Yun 2016
'Yan bindiga sun kashe farar hula uku a wani hari da suka kai wa ayarin sojojin Ghana a yankin Binduri, yayin da sojoji suka kashe mahara bakwai.
Fasto Johnson Suleman ya soki shirin Bola Tinubu na neman wa’adi na biyu a 2027, yana cewa gwamnati ta gaza magance tsaro, tsadar rayuwa da matsalar wutar lantarki.
Rahotanni sun nuna cewa gwamnatin Najeriya karkashin kamfanin mai na NNPCL ta kara kudin danyen mai a kasuwar duniya saboda yakin Iran da Amurka.
Sanata Solomon Adeola ya kai ziyara wajen Iyabo Obasanjo domin neman goyon bayanta bayan jam’iyyar APC ta ayyana shi a matsayin ɗan takarar sulhu na gwamna a Ogun.
Mai martaba Muhammadu Sanusi II zai jagoranci wani gagarumin bikin nadin sarautar karawa wasu hakimai matsayi a Kano. Za a karawa mutane shida matsayi.
'Yan bindiga sun kashe wani fasto tare da sace masu bauta da dama, ciki har da tsofaffi da yara, yayin wani taron addini a garin Eda Oniyo da ke jihar Ekiti.
Wani dattijo mai suna Jitu Munda ya tono gawar 'yar uwarsa a kabari bayan ta zama kwarangwal saboda karbar kudin da ta bari a banki bayan ta mutu.
Shugaban gwamnatin mulkin soja ta Mali, Assimi Goita, ya tabbatar da cewa gwamnati na kokari kan tsaro bayan hare-haren da suka hallaka ministan tsaro.
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da tsawa a sassa da dama na Najeriya a yau Laraba, tare da gargaɗin hazo a arewa da guguwa a kudancin ƙasar.
Muhammad Malumfashi
Samu kari