Muhammad Malumfashi
21544 articles published since 15 Yun 2016
21544 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnatin jihar Borno ta ce ana sanya tsofaffin ’yan Boko Haram yin rantsuwa da Alkur’ani bayan shirin gyaran hali domin hana komawarsu ta’addanci.
Jarumin Nollywood Alex Ekubo ya rasu yana da shekaru 40 ranar 11 ga Mayu, 2026, bayan fama da ciwon kansa, inda Funke Akindele da sauransu suka yi alhinin rashinsa.
Gwamnan Jigawa, Umar Namadi, ya bayyana alhini kan rasuwar tsohon ɗan majalisar wakilai, Abba Anas Adamu, yana cewa babban rashi ne ga Jigawa da Najeriya.
'Yan bindiga sun kashe mutum 5 a kauyen Yankamaye na karamar hukumar Tsanyawa a jihar Kano ranar 11 ga Mayu, 2026, bayan sun fito daga jihar Katsina.
Pentagon ta sanar da cewa yaƙin Iran ya ci dala biliyan 29 a watanni biyu zuwa Mayu 2026, lamarin da ya haifar da taƙaddama tsakanin Trump da ƴan Democrat.
Mai neman tikitin takarar shugaban kasa na ADC, Mohammed Hayatu-Deen, ya bayyana sabuwar dabarar tsaro da tattalin arziki domin dakile matsalar rashin tsaro.
Wasu alhazan Jigawa uku sun rasa kudade da kayayyaki masu muhimmanci a lokuta daban-daban a Saudiyya yayin gudanar da aikin Hajjin shekarar 2026.
Surukin Sanata Danjuma Goje, Ibrahim Dasuki Waziri, ya bayyana goyon bayansa ga Gwamna Inuwa Yahaya duk da rikicin siyasar APC da ke kara zafi a Gombe.
Primate Ayodele ya yi hasashen cewa kasashen Amurka da Birtaniya ba za su goyi bayan Tinubu a 2027 ba, yana mai jan kunnen jam'iyyun hamayya su hada kai.
Muhammad Malumfashi
Samu kari