Muhammad Malumfashi
21543 articles published since 15 Yun 2016
21543 articles published since 15 Yun 2016
Tsohon dan takarar shugaban kasa na LO, Peter Obi ya jaddada cewa matukar aka zabe shi a zaben 2027, shekaru hudu kawai zai yi ya mika wa Arewa mulki.
Fadar White House ta bayyana cewa Shugaba Donald Trump da takwaransa na China, Xi Jinping, sun amince cewa dole ne a bude mashigar ruwa ta Hormuz.
Shugaba Donald Trump ya gana da shugaba Xi Jinping na kasar China. Xi Jinping ya gargadi Trump kan batun Taiwan, inda ya ce za su yi babban rikici.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nuna damuwa kan tsarin hada-hadar kudin da duniya ke amfani da shi, ya ce yana durkusarda kasashen Afirka masu tasowa.
Kungiyar Kwankwasiyya ta musanta zargin shugaban PRP na kasa, Hakeem Baba Ahmed cewa Kwankwaso da Peter Obi sun nemi jam'iyyar ta ba su takara kai tsaye.
Tsohon minista a Najeriya, Femi Fani-Kayode ya nuna goyon baya ga Sheikh Isa Ali Pantami yayin da ake shirin zaben fitar da gwani na jam'iyyar APC a Gombe.
Shugaba Vladimir Putin ya sanar da kammala hada makamin Sarmat da ya ce sun gwada kuma za a fara aiki da shi a karshen shekarar 2026. Ya ce shi ne mafi hadari.
Gwamnatin jihar Yobe ta bayyana cewa za ta kara kaimi wajen dakile hare-haren Boko Haram da karbar harajin dole daga manoma a Yunusari, Geidam da Tarmuwa.
Majalisar zartarwa ta jihar Sakkwato ta amince da ware Naira biliyan 5 domin gudanar da wasu ayyukan morr rayuwa da saya wa gwamna motocin sulke.
Muhammad Malumfashi
Samu kari