Muhammad Malumfashi
21531 articles published since 15 Yun 2016
21531 articles published since 15 Yun 2016
AbdulAziz Ganduje, ɗan tsohon shugaban APC na ƙasa, ya sayi fom domin takarar kujerar majalisar wakilai a Kano ƙarƙashin jam’iyyar NDC mai adawa a Najeriya.
Shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, ya rubuta wasika ga hukumar PSC domin neman a yi wa wasu 'yan sanda karin girma na musamman.
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa ba zai halarci bikin auren dansa Donald Trump Jr. ba saboda muhimman harkokin gwamnati da rikicin Iran.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar dakile wani hari na 'yan ta'addan Boko Haram/ISWAP a jihar Borno. Sojojin sun kashe 'yan ta'adda da dama.
Shugaban Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya sallami Firaminista Ousmane Sonko tare da rusa gwamnati bayan watanni ana rikicin siyasa da matsin tattalin arziki.
A labarin nan za a ji cewa kungiyar Kwankwasiyya ta karyata ikirarin da gwamnatin Kano ta yi na cewa Rabiu Musa Kwankwaso dan amshin shatar APC ne.
Kakakin majalisar dokokin Kwara, Salihu Yakubu Danladi, ya lashe tikitin gwamna na APC bayan rikicin cikin gida kan wanda zai gaji gwamna AbdulRahman AbdulRazaq.
A labarin nan za a i cewa Sheukh Ahmad Mahmud Gumi da ya shahara wajen neman a yi sulhu da yan bindiga a Najeriya ya bayyana cewa ana yi masa kazafi.
A labarin nan, za a ji cewa kamfanin mai na kasa, NNPCL ya karyata ikirarin matatar Dangote na cewa an karya dokar PIA saboda ba wasu yan kasuwa lasisi.
Muhammad Malumfashi
Samu kari