Muhammad Malumfashi
21528 articles published since 15 Yun 2016
21528 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji tsohon bulaliyar Majalisar Dattawa, Sanata Ali Ndume ya nemi ɗauki sojojin Amurka wajen kafa sansani a wasu muhimman wurare a jihar Borno.
Sanata Ali Muhammad Ndume ya ce akwai bukatar jam'iyyar APC ta kara kaimi wajen hada kan jama'a idan tana son cin zaben shekarar 20027 da ke tafe.
Hukumar LASERC ta bayyana sunayen kamfanoni 38 da suka hada da MTN da Flour Mills da suke gudanar da ayyukan samar da lantarki a jihar Legas ba da izini ba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta yi mai yiwuwa wajen murkushe 'yan ta'adda, ba za su mika wuya ga 'yan ta'adda ba.
Ministan tsaro Christopher Musa da gwamna Uba Sani sun ce ilimi da hadin kan al’umma su ne manyan hanyoyin magance ta’addanci da rashin tsaro a Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda jami'an ƴan hukumar kwastam na Najeriya suka samu nasarar kama wani jami'in ɗan sandan ƙasar waje da makami a iyakar jihar Katsina.
Iyabo Obasanjo, diyar Olusegun Obasanjo ta yi murabus daga APC a Ogun bayan ta zargi shugabannin jam’iyyar da nuna mata rashin adalci a zaben fidda gwani.
Rundunar tsaron Isra'ila ta sanar da cewa ta kai hare-hare Iran bayan harin da Iran ta kai mata. Iran ta sanar da cewa ta kaikarin hare-hare Isra'ila.
Hauhawar farashin gas a Abuja ya tilasta wa gidaje da masu sana’o’in abinci komawa amfani da gawayi da itace yayin da mazauna suka bukaci gwamnati ta dauki mataki.
Muhammad Malumfashi
Samu kari