Muhammad Malumfashi
21524 articles published since 15 Yun 2016
21524 articles published since 15 Yun 2016
Haj Naja’atu Muhammad ta fayyace wanda zai yi wa ADC takarar gwamna tsakanin Ibrahim Khalil, Ibrahim Little da Nasir Gawuna. Mataimakiyar shugabar ADC ta yi magana.
Nkemakolam Ukandu na ADC ya yi karar Babban alkalin kotun tarayyar, John Tsoho da kuma Peter Lifu a kotu, yana zarginsu da nuna son kai, a karshe zai yi kashin N100m
Matar da ta shafe shekara da shekaru tare da Atiku Abubakar ta bi layin Bola Tinubu. Mutumiyar Atiku, Aslam ta yi sallama da ADC zuwa APC a Zamfara.
Danyen mai yana tashi a duniya ake ganin canji a litar fetur a gidajen mai amma idan ya sauka sai labarin ya canza. Dangote ya fadi abin da ya hana fetur ya yi araha
Cikakken jawabin Isa Ali Pantami a gidan Sule Lamido. Cikin mahalarta taron akwai shi Mustapha Sule Lamido mai takarar gwamna da shugaban PDP na Jigawa.
Matar Nasir El-Rufai ta ce babu gudu babu ja da baya a goyon bayan Isa Ashiru Kudan. Hakan yana zuwa ne bayan bullar wata wayar tarho tsakanin 'dan takaran da wani.
Wasu Gwamnoni na neman zarcewa a mulki, ‘dan takaran PDP ya yi alkawarin barin ofis bayan shekaru 4. Ifeanyi Odili da mai neman gwamna a Ebonyi ya fita dabam.
Farfesa Ibrahim Ahmad Maqary ya fadawa mabiya darika cewa duk hanyar da za su bi, su je su bi domin yin ibada. Ibrahim Maqary ya yi zargin ana danne darika a jami'a
Wani kwararre da aka dauko domin yin bincike yana so duk da Muhammadu Buhari ya rasu, EFCC ta yi shari’a da shi a kotu. Mai binciken na musamman ya fadi haka a kotu.
Muhammad Malumfashi
Samu kari