Muhammad Malumfashi
21563 articles published since 15 Yun 2016
21563 articles published since 15 Yun 2016
Kamfanoni jiragen ruwa sun sanar da cewa an yi harbe-harben gargadi ga wani jirgin Faransa da zai wuce ta mashigar Hormuz da Iran ta toshe ranar Asabar.
A labarin nan, za a ji cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta fara jan kafa kan halartar zaman sulhu da Amurka a Pakistan duk da Donald Trump ya tura tawaga.
Gwamnatocin Najeriya da Turkiyya za su kafa cibiyar horas da sojoji a Najeriya domin taimakon kasar ta magance matsalar tsaro da ta yi katutu a Najeriya.
A labarin nan, za a ji babban jami’in sojin Iran, Brigediya Janar Seyed Majid Mousavi ya ce sun yi amfani da tsagaita wuta wajen gyara makaman yaƙin da suka lalace.
Tsohon ɗan majalisar tarayya a Najeriya, Abubakar Yusuf ya bayyana cewa APC ba ta jin ko ɗar a kan ko za ta faɗi babban zaɓen 2027 duk da haɗa kan ƴan adawa.
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillara ta tabbatar da raauwar tsohon shugaban NFF ta Najeriya, Ibrahim Galadima bayan ya sha fama da jinya ta tsawon lokaci.
Shugaban IEA ya yi gargaɗin cewa Turai na da ragowar man jirgin sama na mako shida kacal kafin a fara soke zirga-zirgar sufurin jiragen sama saboda rufe Hormuz.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa jam'iyyar ADC ta zama jam'iyyar da ta shirya kawar da APC daga madafun iko a zaben 2027.
A kokarin shawo kan Iran ta sake komawa teburin tattaunawa, Amurka ta mika sabon tayi mai kunshi da sharuddan samar da zaman lafiya ga kasar Musulunci.
Muhammad Malumfashi
Samu kari