Muhammad Malumfashi
21372 articles published since 15 Yun 2016
21372 articles published since 15 Yun 2016
Tsohon dan takarar shugaban kasa a 2023, Peter Obi, ya bayyana shirin da yake da shi kan Arewacin Najeriya. Ya kuma ce zai yi aiki da manyan 'yan siyasar Arewa.
Kasar Musulunci ta Iran ta jaddada bukatar biyanta diyyar duka barnar da aka kata a yakin da ta yi da Amurka, ta zargi Sausiyya da wasu kasashe hudu.
Sanata Bernie Sanders ya sha alwashin hana sayarwa Isra'ila makaman Amurka a wani zaman da majalisar kasar za ta yi. Ya ce Isra'ila ta yi kisan kare dangi.
Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya fito ya yi magana kan batun cewa Gwamna Inuwa Yahaya ya bukaci ya hakura da takara a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa kasari Isra'ila na kara hangen yadda za ta fara mayar da hankali a kan Turkiyya bayan Iran a yankin Gabas ta Tsakiya.
Kungiyar limamai da malaman musulunci ta Ogun ta yi fatali da yunkurin maida makarantun mishin ga kiristoci, sun ce hakan rashin adalci ne ga musulmai.
Malamin addinin Musulunci a jihar Zamfara, ya shiga sahun masu neman takarar kujerar gwamna. Sheikh Dr AbdulMutallib Mohammad Gusau zai yi takara a karkashin ADC.
Gwamnatin kasar China ta bukaci gwamnatin Amurka karkashin Donald Trump ta kame baki daga shiga harkar Mashigar Hormuz da taba jiragen ruwan Iran.
A labarin nan, za a ji yadda batun shugaban INEC, Joash Amupitan ke kara ɗauajr hankulan ƙungiyoyi masu zaman kansu domin neman a yi bincike kan alaƙarsa da APC.
Muhammad Malumfashi
Samu kari