Muhammad Malumfashi
21559 articles published since 15 Yun 2016
21559 articles published since 15 Yun 2016
Hukumar EFCC ta gabatar da shaida a shari'ar da take yi da tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello. Mai ba da shaidar ya yi bayani sosai a gaban kotu.
Bankin CBN a Najeriya ya kara kudin mallakar katin ATM zwa N1500. An sau karin kashi 50 cikin 100 a kan kudin da ake biya a baya. Lamarin zai shafi harkar POS.
A labarin nan, za a ji wata ƙungiyar APC ta fara zargin ganawar da Sanata AbdulAziz Yari ya yi da jiga-jigan ADC zai jawo nakasu ga haɗin kan jam'iyya gabanin 2027.
Yayin da ake maganar sulhu da Iran, shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar ci gaba da kai hare-hare kan Iran idan har ba a cimma yarjejeniyar zaman lafiya ba.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sanya labule da shugaban kasa Bola Ahned Tinubu. Gwamna Dauda ya yi bayani ga Tinubu kan halin da ake ciki a Zamfara.
Gwamnatin Trump ta kama wani sojan Amurka mai suna Ken Van kan fitar da sirrin kama shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro a gidan caca kafin farmakin.
Alhaji Aliko Dangote ya fara maganar kafa sabuwar matatar man fetur a Tanzania, inda kasashen Kenya da Uganda da sauransu za su yi hadaka da shi.
Shugaban kasar Amurka, Donadl Trump, ya yi magana kan batun kai hari kan Iran da makamin nukiliya. Shugaba Trump ya bayyana cewa ba ya bukatar ya yi amfani da shi.
Sheikh Isa Ali Pantami zai gwabza da Jamilu Gwamna, Saidu Alkali, Usman Bello Kumo, Yunusa Yakubu, Umaru Kwairanga da sauransu a neman tikitin APC a jihar Gombe.
Muhammad Malumfashi
Samu kari